iqna

IQNA

bukatar adalci
Tehran (IQNA) Hukumomin shari'a na kasar Argentina sun amince da bude wani bincike kan karar da aka shigar a kan sojojin Myanmar bisa zarginsu da yin kisan kiyashi a kan tsirarun 'yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3486621    Ranar Watsawa : 2021/11/29